Pair of Vintage Old School Fru
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

[Addinin musulunci] ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21(Malam Aminu Ibrahim Daurawa)

[Addinin musulunci] ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21(Malam Aminu Ibrahim Daurawa)
ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21 Wannan duniyar cike take da rikici, da musifu, da bala’o’i, da tashin hankali da jarrabawa, da matsaloli, babbar nasara shine, cikawa da imani, Malamai sunyi bayanai gamai da wasu alamomi, idan mutum ya cika da su, ana yi masa fata na gari Sune 1- cikawa da kalmar shahada 2- mutuwa da gumin goshi 3- mutuwa a daren Juma’a ko ranar Juma’a 4- Shahada a filin yakin daukaka Addinin Allah 5- Mutuwa a tafarkin Allah 6- mutuwa da Annoba 7- mutuwa da sababin ciwon ciki 8- mutuwa da dalilin nutsewa a ruwa 9- mutuwa karkashin gini 10- mutuwa da kunar wuta 11- mutuwa da ciwon kaluluwa 12- mace ta mutu a wajen haihuwa 13- wanda aka kashe shi, wajen tsare dukiyar sa 14- wanda aka kashe shi wajen tsare iyalan sa 15-wanda aka kashe shi, saboda addinin sa 16- wanda ak kashe shi wajen kare kansa 17- wanda ya mutu da ciwon tarin fuka 18- wanda aka kashe shi, akan hakkin sa 19- wanda ya mutu wajen gadin addini da dukkiyar Al’umma 20- wanda ya mutu yana cikin aikin alkhairi, kamar sallah dawafi, azumi sujjada, da makamantansu, 21- wanda ya mutu mutane suna ta yi masa sheda ta gari, Dalilan wadannan bayanai, daga littafin Allah da sunnar Annabi saw, suna cikin littafin Ahkamul Janaiz na Shaik Albaniy da salatul Mumina na Dr Saeed alqahdaniy Allah yasa mu cika da imani Amin
Share Button Back to posts
Comments:
Shuraih99 on Sun-18-February-02-2018

Ya Allah

Shuraih99 on Sun-18-February-02-2018

Hh


Loading...
                 Loading...                  

Rate this